Mutane biyar sun mutu a harin kunar bakin wake da aka kai wani Masallaci dake Bama

Screenshot_2018-04-22-23-52-33.png

Akalla mutane biyar aka tabbatar da sun mutu a wani harin kunar bakin wake da wasu yan mata suka kai garin Bama dake jihar Borno.

Masu ibada da dama ne suka jikkata a harin kunar bakin waken da aka kai da misalin 5:30 na safe. Continue reading Mutane biyar sun mutu a harin kunar bakin wake da aka kai wani Masallaci dake Bama